
We provide Tasbah Na Hausa online (apkid: com.kupiya.digital.tasbah) in order to run this application in our online Android emulator.
Description:

Run this app named Tasbah Na Hausa using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.
BARKA DA WARHAKA Barka Da Shigowa Wannan Application Mai Albarka Ya Allah Ka ciyar damu daga halal cikin neman mu.
Ka sa albarka a cikin al'amuranmu.
Ka biya mana bukatunmu na alheri.
Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu.
Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira.
Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma.
Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki.
Ka yi mana albarka.
a bisa sunnar Manzon Ka () Amin
Ka sa albarka a cikin al'amuranmu.
Ka biya mana bukatunmu na alheri.
Ka kare mu daga dukkan fitinu da musifu.
Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu Ka fisshe mu jin kunya duniya da lahira.
Ka yi wa mahaifanmu gafara da rahma.
Allah Ka yi mana tsari da kunci, bashi, talauci da bakin ciki.
Ka yi mana albarka.
a bisa sunnar Manzon Ka () Amin
MyAndroid is not a downloader online for Tasbah Na Hausa. It only allows to test online Tasbah Na Hausa with apkid com.kupiya.digital.tasbah. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Tasbah Na Hausa online.
©2024. MyAndroid. All Rights Reserved.
By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.