We provide Kowace Cuta Da Maganinta Daya online (apkid: com.appkowacecutadamagani.android) in order to run this application in our online Android emulator.


Description:

Run this app named Kowace Cuta Da Maganinta Daya using MyAndroid.
You can do it using our Android online emulator.

Wannan Manhajar ta kunshi bayanai kan cutuka dabam-dabam tun daga hanyar kamuwa da su, da yanayin kwayoyinsu,alamomin gane su da kuma hanyar magance su, bisa koyarwar Al-qur'ani da sunnar Manzon Allah (S) da kuma binciken Masana harkar magunguna da muka tattara.
Daga cikin cutukan da muka yi bayani a Kan su sun hada sihirce-sihirce da ake yi wa juna, alamonin gane su da kuma hanyar magance su.
Matsalolin Ciwon aljani ma ba mu bar shi a baya ba, domin mun yi bayanin mene ne aljani da yadda yake shiga jikin dan-Adam da kuma yadda za a kore shi ya fita a jikin dan-Adam ba tare dayin shirka ko bokanci ba.

MyAndroid is not a downloader online for Kowace Cuta Da Maganinta Daya. It only allows to test online Kowace Cuta Da Maganinta Daya with apkid com.appkowacecutadamagani.android. MyAndroid provides the official Google Play Store to run Kowace Cuta Da Maganinta Daya online.

Page navigation:

©2024. MyAndroid. All Rights Reserved.

By OffiDocs Group OU – Registry code: 1609791 -VAT number: EE102345621.